Press & Media

iDanraka Care Foundation and ZYA Train 150 Youth in Mobile Phone Repair

May 31, 2025 By Administrator 277 views

In partnership with the Zaria Youth Association (ZYA), iDanraka Care Foundation trained 150 students in mobile phone repair over two months, with a graduation ceremony held at the Emir of Zazzau's palace on 31st May 2025.

Gidauniyar iDanraka Care Foundation tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Matasan Zazzau (ZYA) sun dauki nauyin horas da dalibai 150 kan gyaran wayoyi hannu (Mobile Phone). Daliban sunzo daga cikin garin Zaria da kuma ƙananan hukumomin da suke Makwataka da ita. An gudanar da horon koyon gyran ne a tsakanin watanni biyu, daga April zuwa May na shekarar 2025. Daga nan aka gudanar da bikin yaye daliban a Fadar Mai Martaba Sarkin Zazzau a ranar 31 ga Mayu, 2025, inda kowanne ɗalibi ya karɓi takardar shaidar kammala horo.
Share this article:

You Might Also Like

Gallery image